Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Kotu ta yanke hukunci kan jami’an Majalisar Dokoki Mustapha Mohammed da Tijjani Goni bisa damfarar neman aiki a CBN da FIRS, da kudin ya kai N4.8m.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya nemi a kafa sansanonin soja a iyakokin jihar Neja domin hana 'yan bindiga shiga jihar. Ya ce zai ba da matasa 25,000 su shiga soja.
Bayan shugaban kasa, na gaba da kai a gidan soja, ministan tsaro da mukaddashin shugaban kasa, babu wani mai hurumin bai wa sojoji umarni a dokar Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ce ba wani laifi da Yerima ya yi a yayin musayar yawun da aka yi tsakaninsa da Nyesom Wike.
Janar Christopher Musa mai ritaya ya samu mukami da wani kamfanin zuba jari a Amurka bayan sallamar shi da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a Oktoban 2025.
Tsofaffin Janar da rundunar sojin Najeriya sun gargadi Nyesom Wike kan rigima da ya yi da wani soja A. Yerima a Abuja kan mallakar fili sun ce Wike bai kyauta ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa dakarun soji maza da mata bisa jajircewa da sadaukar da rayuwarsu da suke yi don kare kasar nan daga yan ta'adda.
Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gaji dumbin basussuka daga wajen gwamnatin da ta gabace shi da Godwin Obaseki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana ada shugabannin addinai a fadarsa da je Abuja domin tattaunawa kan batun barazanar da Amurka ta yi wa Najeriya.
Labarai
Samu kari