Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira da babbar murya ga mutanen da ke rayuwa a kan iyaka. Ya bukaci ka da su bari 'yan ta'adda su kore su.
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya ayyana Litinin a matsayin hutu don girmama malamai, yayin da UNESCO ta ce duniya na bukatar karin malamai miliyan 44 kafin 2030.
Wata Kungiyar matasa mai suna 'Concerned Taraba Youth Group' ta bukaci Gwamna Agbu Kefas ya haɗa kai da Bola Tinubu domin samun ayyukan more rayuwa.
Al’ummar wani yanki a jihar Sokoto sun tura roko da neman alfarma ga gwamnatin Bola Tinubu kan matsalar tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa domin kare kansu.
Kamfanin CCETC na kasar Sin zai gina tashar wutar lantarki da wurin masana’antu a Ogun, yayin da Gwamna Abiodun ke jawo masu zuba jari don bunkasa tattalin arziki.
Lauyan Gwamnatin Kano, AbdulKarim Maude, ya nuna damuwa kan rashin ganin yan sanda a ranar yanci inda ya ce hakan zagon kasa ne ga ikon Gwamna Abba Kabir.
Mazauna Kebbe, Sokoto, sun koka kan hare-haren ‘yan bindiga da suka kashe mutane, suka sace sama da 30, suka lalata garuruwa 17, yayin da gwamnati ta yi martani.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce burinsa shi ne haɗa kan al’ummar Najeriya, ya kuma tabbatar da cewa gwamnati za ta yi adalci ga dukkan addinai.
Labarai
Samu kari