Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da sanarwa, tana karyata jita-jitar cewa za ta tilasta matasa shiga aikin soja, tana mai cewa labarin karya ne.
An yada wasu rahotanni da ke cewa 'yan bindiga da suka sace mutane a wani coci a Kwara na neman kudin fansa har Naira biliyan 3 inji wani da ya ce an kira shi a waya
Shugaba Bola Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta shekara 68, yana yaba masa kan rawar da ya taka.
A labarin nan, za a ji cewa wasu mutane da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun kai hari wani kauye a Kano, inda suka durfafi kasuwar garin, sun yi sata.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta raba motoci 10 da baura 50 ga jami'an JTF domin inganta tsaro a Kano. Motocin za su yi aiki a yankunan da ke fama da barazana.
Fasto Wilfred Anagbe ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka, yana cewa Najeriya na fuskantar “kashe-kashe masu kama da kisan kare dangi” kan Kiristoci.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya yi magana kan sace dalibai da aka yi a jihar Neja. Gwamna Umaru Bago ya ce tun a karon farko an nemi a rufe makarantar.
A labarin nan, za a ji cewa maharan ISWAP sun kai farmaki a kan jami'an yan sanda da ke aiki a Geidam, inda suka kona motoci tare da awon gaba da wata guda daya.
Wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace dalibai da malamai a wata makaranta a jihar Neja bayan sace wasu da dama a jihar Kebbi da kai hari Kwara.
Labarai
Samu kari