anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen Malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya taba shaidawa makusancinsa adadin shekarun za zai kwashe a raye.
Rundunar 'yan sanda jihar Bauchi ta kama mutum shida a wani fada da aka gwabza tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Zaki. An kashe mutum daya.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa hukumar EFCC ta tura masa gayyata. Malami ya ce zai amsa gayyatar ba tare da jin tsoro ba.
A labarin nan, za a ji cewa kafin rasuwarsa, Shehin Tijjaniya, Dahiru Usman Bauchi ya bayyana tarihin rayuwarsa, yawan yaransa da abin da ya fi so.
Kungiyar CAN reshen jihohin Arewa 19 da FCT Abuja ta yi jimamin rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Kungiyar Kiristocin ta ce rasuwar malamin ta bar gibi a kasa.
Dan majalisar tarayya da Kaduna, Bello El-Rufai ya soki bambancin hukuncin da ake bai wa masu ta’addanci, yana kira a samar da tsarin shari’a mai daidaito.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta shaidawa kotu yadda Tukur Mamu ya kashe kasonsa na kudin fansa da ya karba daga 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji yadda Shugabannin Najeriya a matakai suka bayyana matuƙar alhini a kan rasuwar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da ya rasu a ranar Alhamis.
Ɗan sanda ya rasu bayan ‘yan daba sun soke shi a birnin Akure da ke jihar Ondo, inda ake zargin rikici ya barke yayin aikin sintiri da yake yi a yankin.
Labarai
Samu kari