
Kashim Shettima







Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta mika takardun shaidan cewa, Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a kasar a karshen makon jiya a Abuja.

Zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya ce ya bayyana zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu a matsayin mafi inganci a kasar

Yan kwanaki kafin zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC na gudanar da gangamin kamfen dinsa na karshe a Lagas.

Tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress APC ya kalubalanci Alhaji Atiku Abubakar.

Kashim Shettima ya roki Daurawa su zabi Jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da za ayi, ya ce idan APC ta sha kasa, mutanen Garin Daura sun ci amanar Muhammadu Buhari

Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyoyin goyon bayan yan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu/Shettima sun yi kamfen gida-gida a Nasarawa.
Kashim Shettima
Samu kari