Latest
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta gargadi jama'a a kan sabuwar alewa da aka sarrafa da tabar wiwi, kuma ana sayar da ita ga matasa.
Tsohon dan takarar Shugaban kasa, Atiku Abubakar da zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da nuna alamun karfa-karfa wajen gudanar da babban zabe mai zuwa.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun samu nasarar ceto wasu mutane da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kaduna. Sun sada su da iyalansu.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa daukar nauyin auren gata, inda za a kashe sama da Naira biliyan biyu abu ne da zai sanya albarka tare da dakile aikata laifi a jihar.
Gwamnatin tarayya ta shirya gudanar da taro da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) kan karin kudin kira da data. NLC dai ta shirya gudanar da zanga zanga kan karin.
'Yan sandan jihar Kano sun sanar da mutuwar wani gagararren dan daba bayan mutane sun masa dukan kawo wuka, sun yi rugu rugu da kafofinsa kafin ya mutu.
Aregbesola ya yafe wa Olaboye da ya nemi gafara kan yunƙurin kashe shi a 2006. Yayin da ya yiwa mutumin nasiha, tsohon gwamnan ya ce bai rike shi a zuciya ba..
Gwamnatin Ogun ta fara bincike kan bidiyon da ya nuna Oba Ogunjobi yana cin zarafin Cif Arinola, yana la’antar shi da barazanar amfani da ‘yan sanda kansa.
Sojojin Najeriya sun kai farmaki maboyar 'yan bindiga a jihar Taraba sun kama miyagu 23. 'Yan ta'addar sun biya wani basarake N1.5m domin kafa sansani.
Masu zafi
Samu kari