Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan rikicin da yake neman kan jam'iyyar PDP kasa. Gwamnan ya nuna cewa rikicin zai kara mata karfi.
Juventus na shirin biyan Euro 75m (N115.56bn) don sayen Victor Osimhen. Cinikin zai dogara ne kan siyar da Vlahovic da kuma samun gurbi a Champions League na badi.
Hadimin Bola Tinubu, Sunday Dare ya bayyana shirin yan adawa domin tunkarar 2027 a matsayin shiririta inda ya ce mai gidansa ya mayar da hankali wurin inganta kasa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ba da shawara kan hanyar gudanar da aikin Hajji. Gwamna Radda ya bukaci a rage yawan kwanakin da Alhazai ke yi.
Jami’an NDLEA sun kama dan kasuwa, Chijioke Igbokwe da hodar Iblis 81 a cikinsa. An yi masa tiyata bayan da ƙwayoyi 57 sun makale masa bayan kwanaki bakwai.
Wani dan Arewa a shafin sada zumunta ya nuna goyon bayansa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Hakan ya sanya mutane da dama sun yi masa rubdugu.
Tsohon mai ba da shawara ga shugaban kasa, Reno Omokri, ya lissafa wasu kwasa kwasai da matasan Najeriya ya kamata su karanta a jami'a saboda suna da amfani.
Gwamnati za ta kara kudin wutar lantarki a Najeriya, in ji Verheijen, don jawo masu zuba jari da kuma tabbatar da ingantaccen tsarin samar da wuta.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban jam'iyyar NNPP a Gombe kuma tsohon dan majalisa, Hon. Rambi Ayala ya fice daga cikinta zuwa APC mai mulkin jihar.
Masu zafi
Samu kari