Latest
Dan uwan Malam Nuhu Ribadu ya zama sarki bayan Gwamna Ahmadu Fintiri ya nada shi a matsayin Sarkin Fufore, sabon masarautar da aka kafa a jihar Adamawa.
Gasar Firimiyan Ingila na da dimbin magoya baya a Najeriya. Daga cikin masu kallon gasae har da manyan 'yan siyasa a Najeriya masu goyon bayan wasu kungiyoyi.
Rahotanni daga yankin Bakori a jihar Katsina sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun afka garin Tsiga da ke yankin Bakori a Katsina, sun sace mHarazu Tsiga da wasu.
Ministan tsaron Najeriya muhammad Badaru Abubakar ya ce cikin shekara daya za a shawo matsalar tsaro. Ya ce Tinubu ya hura musu wuta kan tsaron Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa dole ne makarantu su dauki matakan kariya da tsira daga gobara idan ta afku don ceton rayukan yara.
Maajalisar dokokin Kano ta ba gwamna Abba Kabir Yusuf damar kafa hukumar tsaro mallakin jiha, an kuma bayyana tsarin da za a gudanar da sabuwar hukumar.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Bola Ahmed Tinubu na sauke kwamishinonin INEC a jihohin Sakkwato, Abia da Adamawa daga ka muƙamansu.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya godewa Allah kan ni'imar da ya yi masa inda ya ce da yawa daga cikin abokan karatunsa sun riga mu gidan gaskiya.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna alhininsa kan rasuwar da wasu Almajirai suka yi sakamakon gobarar da ta tashi a makarantar allon da suke karatu.
Masu zafi
Samu kari