Latest
Masana'antar Nollywood ta shiga yanayin alhini sakamakon mutuwar fitacciyar jaruma, Pat Ugwu, ta mutu tana da shekara 35 a duniya, jarumao sun fata ta'aziyya.
Sanatan jam'iyyyar NNPP mai wakiltar Kano ta Kudu, Kawu Sumaila, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan amincewa da kafa kwalejin kimiyya da tarayya a Kano.
Ana zargin wani Farfesa a Akwa Ibom da yada sakamakon zaben da aka gudanar a shekarar 2019 inda kotu a Uyo ta yanke hukuncin daurin shekaru uku kansa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohuwar ƴar takarar gwamnan Adamawa a inuwar APC, Sanata Aishatu Binani a gidanta da ke Abuja.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi muhimman ayyuka daga shiga shekarar 2025. A watan Janairu kadai Bola Tinubu ya yi wasu muhimman ayyuka guda 6 a Najeriya.
Sanatan Ned Nwoko, mai wakiltar mazaɓar jihar Delta ta Arewa ya canza sheƙa daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zauren Majalisar Dattawan Najeriya.
Bayan dakatar wasu daga cikin Kwamishinonin zabe a jihohin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don korarsu su guda uku.
Lauya mai fafutukar kare hakkin dan adam, Abba Hikima ya ce matukar gwamnati ba ta dauki matakin da ya dace ba, za su jagoranci neman hakkin mazauna Rimin Zakara.
Abubuwa da dama sun faru a Arewacin Najeriya da suka fi daukar hankali da kuma jawo ce-ce-ku-ce a kafofin sadarwa a cikin yan kwanaki duba da tasirinsu ga al'umma.
Masu zafi
Samu kari