Latest
Kungiyar PAPSD ta nuna rashin jin dadin kan kiran da wasu ke yi na a sanya dokar ta baci a jihar Zamfara. Ta bayyana cewa akwai siyasa a cikin lamarin.
Jam’iyyar APC ta cire Samad Ogunbo daga takarar shugabancin karamar hukumar Eti-Osa Eta Gabas saboda karɓar albashi sau biyu daga gwamnati lokaci guda.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa an taso shugaban kasa, Bola Tinubu a gaba kan sanya dokar ta-ɓaci a Rivers, ana rokonsa ya dawo da Sim Fubara karshen watan Mayu.
Fitaccen dan siyasa daga Kano, Abdulkareem Abdussalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura ya gana da matasa domin kawo karshen fadan daba a jihar.
Yayin da sojoji ke ci gaba da kokarin kakkabe ƴan bindiga, an ruwaito cewa wasu jagororin 'yan bindiga sun yi wata muhimmiyar ganawa a dajin Zamfara.
Wasu manyan jiga-jigan NNPP da PDP tare da ɗaruruwan mambobi a Kawo Kaduna, sun fice daga jam'iyyunsu zuwa APC mai mulki saboda nasarorin Malam Uba Sani.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), sun tsare tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kolo Kyari, bayan fara bincike.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ba za ta janye karar da ta shigar kan Godswill Akpabio ba, yayin da a hannu daya wasu ke zarginta da siyasantar da lamarin.
'Yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a wani sansanin sojoji da ke jihar Yobe. 'Ƴan ta'addan sun hallaka sojojo tare da lalata kayayyakinsu masu yawa a harin.
Masu zafi
Samu kari