Latest
Sanata Ndume ya ce gwamnoni 22 sun goyi bayan Jonathan a 2015, amma duk da haka ya faɗi zabe. Ya gargadi Tinubu kan maimaita kuskuren. Sai dai an gano kuskuren Ndume
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce kofar APC a buɗe take ta karɓi ministan Abuja, Nyesom Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar sauya sheƙa.
Wata kungiyar mutanen Kudancin Kaduna, ta bukaci a binciki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai kan abin da ta kira yadda ya kuntatawa mutanen yankin.
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin Gwamna Agbu Kefas ta tabbatar da rasuwar babban sakataren ofishin hulɗa da Abuja, Dauda Maikomo a asibitin Abuja.
Za a ji cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika kyautar shanu da masu yiwa kasa hidima kamar yadda ya saba yi duk shekaru tun yana mulki.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani mummunan lamari a karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano, inda wani matashi ya halaka sabuwar amaryarsa.
NAHCON ta kula da alhazai 13 masu tabin hankali da mata 3 da suka yi barin ciki a aikin Hajji. Dr. Garba ya bayyana kalubalen samun magunguna a Saudiyya.
Babban jigo a jam'iyyar PDP mai adawa kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu, ya nuna damuwar cewa dimokuradiyyar Najeriya ta lalace.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta ce an kammala dukkanin wasu shirye-shiryen gudanar da bikin ranar dimokuradiyya a ranar 12 ga watan Yuni.
Masu zafi
Samu kari