Latest
Matasan Najeriya sun ce za su yi zanga zanga a jihohi 20 da suka hada da Kano, Bauchi Yola, Legas da birnin tarayya Abuja. Za a yi zanga zanga a ranar 12 ga Yuni
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa matakan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauka, sun taimaka wajen farfado da tattalin arzikin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta ce tana da sassauci kan 'ya'yanta kamar su Sanata Ali Ndume masu sukar mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa za su tabbatar da cewa an kirga kuri'un da aka kada musu a zaben 2027.
Mutanen kauyen Langai a karamar hukumar Mangu, sun shiga cikin jimami bayanwasu mahara sun kona musu gidaje. Sun nuna yatsa ga 'yan kabilar Berom.
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed ya sake yin kalamai masu kaushi kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa dan bindiga, Bello Turji ya bukaci N50m daga mazauna Tsalaken Gulbi da ke karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sakon ta'aziyya ga Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya bisa babban rashi da ya yi ma yayarsa bayan fama da jinya.
A wannan labarin, za ku ji cewa Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gudanar da Hawan Fanisau a yanayin da ya dauki hankalin jama'a a Kano.
Masu zafi
Samu kari