Latest
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya nuna shakku kan cewa da wuya hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi rajistar sabuwar jam'iyya.
Ma'aikatar lafiya a kasar Iran ta ce mutane da dama sun mutu yayin wasu 4,700 suka samu raunuka wanda mafi yawan mamatan fararen hula ne, ciki har da yara 13.
Farfesa Nasir Hassan-Wagini na jami'ar UMYU da ya ke sayar da kayan miya, ya shawarci matasa da dalibai da su rungumi sana'o'in hannu maimakon zaman banza.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya aika sako ga takwarorinsa na sauran jihohi. Ya bukaci gwamnonin da su kare 'yancin da 'yan kasa suke da shi na zirga-zirga.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa ta samu takardun neman rijistar jam'iyyun siyasa amma babu ɗaya da ta cika sharudda.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Atiku ya janye daga takarar shugaban ƙasa, ya mai da hankali kan zama uban al'umma da kuma gina sabuwar jam'iyya mai adawa da APC.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS) da wasu sauran hukumomin tsaro sun cafke wasu da ake zargin 'yan bindiga ne bayan sun daw daga aikin Hajji a Saudiyya.
Yan Majalisar Tarayya 2 daga jihohin Enugu da Kuros Riba sun sanar da ficewa daga jam'iyyun PDP da LP zuwa APC, sun ce ba za su iya jure rigingimun cikin gida ba.
'Yan daba sun farmaki hedkwatar jam'iyyar SDP ta kasa a ranar Talata. 'Yan daban sun farmaki hedkwatar am'iyyar ne biyo bayan dakatar da shugaban jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari