Latest
Majalisar dokokin jihar Kano ta bude shafin bincike akan bidiyon dake nuna gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje na karban cin hanci wanda jaridar Daily Nigerian ta wallafa. Don haka an kafa kjwmitin mutane bakwai da za su yi bincike.
A hirar da ya yi da Daily Trust a birnin Katsina, Sheikh Jaafar ya ce kungiyar ta yi taro a Jigawa inda ya tattauna kan 'yan takarar shugabancin kasa kuma ta yanke shawarar goyon bayan Atiku saboda alkawurran da ya yi na tafiya ta
Shugaban jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, Prince Uche Secondus, ya bayyana cewa Duk da rashin amincewan manya a yankin Inyamurai, ba zata canja tsohon gwamnan jihar Anambara, Peter Obi, aa matsayin abokin tafiyan Atiku ba a zaben.
Wata kungiyar magoya bayan Buhari da Osinbajo mai suna Buhari/Osinbajo Mandate Group (BOMG) ta jadadda cewa babu wani jan hankali da jam’iyyar adawa za yi da zai hana Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yin nasarar tazarce a zaben 2019
Daukar hotunan tarihi na da matukar muhimmanci, sannan mutane kan yi duk wani abu da suka ga za su iya domin daukar kyawawan hotunan kansu don su yada a shafukan zumunta a kokarinsu na ganin sun burge abokansu da dai sauransu.
Wani barawon babur, Sharif Audu, ya amsa laifinsa na satar wani babur kirar Bajaj a kokarin shin a hada kudi domin kula da nauyin budurwarsa. Jami’an yan sandan jihar Niger ne suka kama matashin mai shekaru 18 bayan ya yi satan.
Fadar shugaban kasa ta nesanta kanta daga jerin sunayen mutane 50 da aka haramtawa fita kasashen waje bisa zarginsu da mallakar dukiya ta haramtaciyar hanya. A ranar Asabar da ta gabata ne gwamnatin tarayya ta sanar da kafa wata d
Sabanin yadda wasu da dama ke ta zaton cewa Gwamna Ibinkunle Amosun na jihar Ogun zai sanar da batun sauya shekar sa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jiya, alamu masu karfi sun nuna cewa gwamnan ya chanja shawara.
Abdullahi Ganduje ya nada kwamiti domin duba rikicin APC. Rikici dai ya barke a APC ta Kano tun bayan zaben fitar da gwani da aka yi. Babban Sakataren Gwamna Ganduje watau Abba Anwar ya bayyanawa ‘Yan jarida wannan jiya.
Masu zafi
Samu kari