Latest

Dalilin da yasa muka kashe Hauwa Liman - Boko Haram
Breaking
Dalilin da yasa muka kashe Hauwa Liman - Boko Haram
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wata ballin kungiyar Boko Haram mai suna Daular Musulunci da yankin Afrika maso yamma wato ISWAP ta kashe daya daga cikin ma’aikatan kungiyar agajin Red Cross, Hauwa Liman, bayan wa’adin da suka baiwa gwamnatin tarayya