Latest
Masarautar Bungudu dake karamar hukumar Bundugu a jihar Zamfara ta bayyana cewa wasu yan bindiga sun kai hari ƙauyen Gada da daddare, inda suka kashe basarake.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari yace gwamnatinsa zata taimaka wa mutanen jihar su mallaki makamai domin kare kansu daga hare-haren yan bindiga a jihar
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta ja wa ‘yan Najeriya kunne akan siyan magungunan gargajiya sakamakon rashin kula da su wurin ajiya, Daily
Babban malamin addinin Kirista, Primate Elijah Ayodele, ya ambaci wasu manyan yan siyasa cikin wanda ka iya zama shugaban kasar Najeriya da mataimakinsa a 2023.
Mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Joonathan ne ya kori 'yan ta'addan Boko Haram daga kananan hukumomi goma sha hudu kafin zaben 2015, cewar Edwin Clark.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana cewa, yanzu kam ya warware daga annobar Korona da ya kamu da ita a baya. Ya yi addu'o'i ga mutane
Wasu mambobin cocin Olivet Baptist da ke Chattanooga, Tennessee sun haifar da dirama a ranar Lahadi, 26 ga watan Disamaba, 2021, inda suka ba hammata iska.
Bikin kirsimeti bai yi wa wani mai maganin gargajiya mai shekaru 60 a Calabar, Ani Ikoneto dadi ba, bayan kare ya gatsi al’aurarsa, Vanguard ta ruwaito. Mutumin
Tsohon shugaban kasar Gambia zai fuskanci fushin doka a kasar bayan da aka zarge shi da hallaka wasu 'yan Najeriya bakin haure da suka shigo kasar a mulkinsa.
Masu zafi
Samu kari