Latest
Hukumar sojin kasa sun ki bayar da bayanai a kan halin da Manjo Christopher Datong wanda ‘yan ta’addan suka shiga har NDA da ke Kaduna suka yi garkuwa da shi.
Wata mata ta nemi a raba auren su mai shekaru 18 saboda mijinta ya ki yarda ayi masa riga-kafin COVID-19,a cewarta mijinta yana fama da cutar sarkewar numfashi.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya yi bayanin abin da yasa bai koma gidansa ba bayan shugaba Muhammadu Buhari ya sallame shi daga aiki, rahoton Daily Tr
Rahoto da yake yawo ya bayyana cewa, matamakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya cilla kasar Tanzaniya domin gudanar da wani aikin ci gaban kasa da kuma Afrika.
A wasu hotuna da muka samo sun nuna lokacin da tsohon ministan noma ke sauraran taron zartarwa dab da lokacin da za a sanar da sallamarsa a kujerar minista.
'Dan wasan PSG, Angel Di Maria ya tono sirrin rigimar da aka yi a lokacin suna kwallo a Real Madrid. Di Maria ne ya fasa kwai, yaceJose Mourinho bai da hankali.
Kungiyar ta'addanci ta Islamic States West African Province (ISWAP), tsagin Boko Haram ta gargadi wasu mazauna Borno, musamman yankunan da suke da iko da mutane
An yi kira ga Muhammadu Buhari ya tsige wasu Ministoci 2 bayan su Sabo Nanono da Saleh Mamman. Kungiyar HURIWA ta bada shawarar a kara da su da NSA a kora.
Babbar alkalin jihar, Jastis Talatu Umar ce ta rantsar da sabbin kwamishinonin 21, shugaban ma'aikata da sakataren gwamnati a yau Alhamis, 2 ga watan Satumba.
Masu zafi
Samu kari