Latest
Sale Ahmadu, mai bayar da shawara ta musamman ga Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba a ranar Alhamis, ya yi murabus inda ya ce gwamnatin jihar ta rasa alkibla.
Tony Elumelu ya ja hankalin al’umma a kan yadda makudan kudi suke shiga hannun miyagu. Shugaban bankin UBA Group, ya ce Najeriya tayi asarar $4b a shekarar 2021
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba shugaban kasa Muhammadu Buhari, shawara a kan tsare-tsaren ritayar shi.
Wasu gungun mutane sun amsa cewa suna da hannu cikin sace mutane da aka yi a baya-bayan nan a babban titin Legas zuwa Ibadan wacce ta yi sanadin mutuwar wani mu
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci a dauki matakan gaggawa game da yawan haihuwa da ake yi a Najeriya ta hanyar fadada shirin samar da hanyoyin bada tazarar hai
Ahmad Ibrahim Lawan ya ce abin da gwamnati ke batarwa wajen biyan bashi ya kai $4tr. Sanata Lawan ya zargi kungiyoyin haraji da hannu wajen sukurkucewar tattali
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyya mai mulki, Mai mala Buni, ya sanarda hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan hukuncinsu na yin gangamin zaben shugabannin ta.
Bangarorin APC da suke tare da Ministoci da Sanatoci za su sha kasa a tafiyar jam’iyya. Irinsu Adamu Adamu, Omo-Agege, Oyetola sun yi galaba a rikicin gida.
Masu zafi
Samu kari