Latest
Bola Ahmed Tinubu ya tsaya a Kaduna ne a zagayen da yake yi na neman goyon-bayan ‘ya ‘yan APC a zaben tsaida gwani. Nasir El-Rufai ya fada masa cewa ana tare.
Kimanin kananan hukumomi 445 a fadin jihohi 32 da birnin tarayya Abuja zau fuskanci ambaliyar ruwan sama bana, Ministan ruwa, Injinya Suleiman Adamu ya bayyana.
An gurfanar da Minotu Shodimu, mai shekaru 39 gaban kotun majistaren Ebute Meta da ke Jihar Legas bisa zarginta da lalata tsanin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki
Hukumar sojojin Najeriya ta yi ram da wani sojanta da ke sana'ar sayar da Alburusai da kayan sojoji ga yan ta'adda a yankim karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara.
Sokoto - Hukumar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari dake jihar Sokoto, Arewa maso yammacin Najeriya ta sanar da rufe makarantar bisa abinda ya auku da safiyar yau.
Sokoto - An kashe wata dalibar kwaljin ilmin Shehu Shagari dake jihar Sokoto bisa zargin batanci ga Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata gareshi)
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa duk mai burin takara da ya gaza yanke shawara ya bi umarnin yin murabus zai samu wani da zai yanke masa ba da jimawa ba.
Tsohon gwamnan na jihar Kwara ya ce ya tsaya takara ne saboda akwai bukatar a magance matsalolin da suka addabi kasar nan na tsawon shekaru a zamanin nan..
Bayan ministoci, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci dukkan wasu masu rike naɗe-naɗen gwamnatin tarayya su yi murabus idan zasu nemi takara a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari