Latest
Wani Hamidu mai shayi ya halaka kwastoman sa mai suna Musa akan N10 a anguwar Arepo da ke karkashin karamar hukumar Obafemi Owode cikin Jihar Ogun. The Punch ta
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan ta dawo cikin kungiyar nan ta masana'antar mai suna 13x13 inda aka gano ta tare da tsoffin takwarorinta a wani bidiyo.
Dr Mansur Ibrahim Sokoto ya bayyana gaskiyar batu, ya yi tsokaci kan maganar da ta bata wa mata rai game da halittarsu da malam Daurawa suka ce ya kushe...
Rasha a ranar Litinin 7 ga watan Maris ta wallafa jerin sunayen kasashen kasar waje da ta dauke su a matsayin wadanda ta 'ki jini', Newsweek ta rahoto. Rasha ta
Bampai, jihar Kano - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani dan sandan bogi wanda ake zargi da damfarar yan kasuwa ta hanya Taransfa na karya.
Za a ji sabon shugaban rikon kwarya, Abubakar Sani Bello ya dauki matakin farko domin dunkule APC. Zuwa ranar Laraba ake jiran dawowar Mai Mala Buni daga Dubai.
'Yan bindiga sun halaka rayuka biyu tare da sace babban faston cocin katolika, Rabaren Joseph Akeke, a yankin Kudendan da ke jihar Kaduna wurin karfe 1 na dare.
Wani dan jarida kuma dan gwagwarmaya ya bayyana irin wahalar da ya sha a hannun Abba Kyari da wani jami'in dan sanda yayin da wani gwamna ya umarci a kamo shi.
Babu mamaki ayi fama da tsada da wahalar abinci a 2022 yayin da damina ta karaso. Yakin Rasha da Ukraine yana cikin abubuwan da zai taimaka wajen kawo matsala.
Masu zafi
Samu kari