Latest
A ‘yan kwanakin nan, ‘Yan ta’adda na kokarin karbe iko da wasu garuruwa. Yau aka ji ‘Yan Islamic State in West Africa Province sun tare motocin abinci a Borno.
Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya tsallake matsayi 35 a jerin attajiran duniya na Bloomberg, daya daga cikin manyan attajirai 100 a duniyar nan...
Sheikh Muhammadu Aminudeen, babban limamin masallacin Juma'a na Daawah, Kano, ya bukaci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Tsohon kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Aliyu Giwa ya ja kunne 'yan Najeriya kan su tsaya da gaskiyarsu ko kuma su sha daurin shekaru 2 kan cin amana.
An tirsasa wata mata ta dauka mijinta a kafadunta kuma ta zagaye titunan kauyensu bayan an kama ta dumu-dumu da wani gardi. Lamarin ya faru a kauyen Indiya.
Peter Obi ya maida martani ga Rabiu Musa Kwankwaso. ‘Dan takarar shugaban kasar na LP ya ce siyasar kabilanci ya jefa kasar nan a irin halin da ta ke ciki.
Wani mutumi 'dan kasar Kenya ya bar mutane a yanar gizo baki bude bayan bidiyonsa ya bayyana yana ihu kan wata da ya dauki nauyin karatunta tayi watsi da shi.
Za a ji labari wani kamfani a kasar Chile ne aka aikawa ma’aikaci kudin da ya nunka albashinsa sau 268, tuni ma’aikacin ya rubutawa kamfanin takardar murabus.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wata daga cikin mahajjatan Najeriya mai suna Hasiya Aminu daga jihar Kaduna ta rasu jim kadan bayan kammala tsayuwar Arfah.
Masu zafi
Samu kari