Latest
Kafin a tsayar da Kashim Shettima, an kafa wani kwamiti don ba wanda ke rike da tutar APC, Bola Tinubu shawara kan wanda zai tsayar a matsayin abokin takara.
Wani mutum 'dan kasar Tanzania ya iya cinye 2kg na shinkafa da akuya daya a zama daya. Ya sanar da cewa matarsa ta gudu ta bar shi saboda tsabar cin abincinsa.
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wasu daraktoci 14 dake mataki na 17 a aikin gwamnati a ranar Laraba,13 ga watan Yuli, don nada su a matsayin Akanta Janar.
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya zabi Bishop Isaac Idahosa abokin takara..
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya ja hankalin yan Najeriya da kada su yarda malaman addini su juya su a tsarin zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa.
A cikin 'yan shekaru kadan, masana fasaha masu tasowa sun zama mazaje abin kwatance a duniya bayan da suka tara biliyoyin daloli daga sayar da kadarorin su.
Tsohon dan takarar gwamnan Plateau na APC, Victor Dimka, ya yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben 2023.
Hotunan wankan sallar Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle tare da iyalinsa sun matukar birge jama'a. Hoton gwamnan da yaransa mata 14 ya birge.
Duk da mallakar digirin digir da yayi tare da sauran kwalayen shaida karatuttuka, wani 'dan kasar Kenya mai suna Dennis ya rasa aiki duk da ya nema sau 5000.
Masu zafi
Samu kari