Latest
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen maid aga yau. NNPC ta amince da karin kudin fetur, ta sanar da sabon farashi.
Abubakar Bello, gwamnan jihar Neja ya ce dakarun sojin Najeriya sun dakile wani hari da wasu yan tada kayar baya suka kai a wani sansanin soji da ke Sarkin Pawa
Abuja - Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Senata Abdullahi Adamu, ya ca faduwar APC a zaben gwamnan jihar Osun jarrrabawa ce daga Allah. Rahoton BB HAUSA NAJERIYA
Jihar Bauchi - Kwamishinan ‘yan sandan jihar Bauchi CP Umar Mamman Sanda ya bayyana cewa ‘yan sanda sun san inda ‘yan uwan tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed.
Mai Martaba Sarkin Katsina ya nemi wasu alfarma a wajen shugaban Najeriya Muhamamadu Buhari domin ganin mutane sun amfana da gwamnatin da za ta sauka a 2023.
Guguwar sauya sheƙa ta shiga majalisar dokokin jihar Nasarawa, inda mamba mai wakiltar mazaɓar Keffi ta gabas, Abdulaziz Ɗanladi, ya koma AA daga jam'iyyar APC.
Rundunar yan sandan jihar Katsina tana neman shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda Sarkin Yandoto ya nadawa sarautar Sarkin Fulani a ranar Asabar ruwa a jallo.
Abokan marigayi tsohon shugaban kasan Najeriya Umaru Musa 'Yar Adua na shirye-shiryen daura auren dan gidan marigayin mai suna Shehu a birnin Maiduguri na Borno
Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya tsaida sabon lokacin da zai gabatar da Kashim Shettima. Tun a lokacin bikin Sallah dai Tinubu ya ce ya zabi abokin takara.
Masu zafi
Samu kari