Latest
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Idan baku manta ba, kamfanonin jiragen sama na ta kokawa kan tashin farashin man jiragen sama da aka fi sani da Jet A1 da kuma fama da karancinsa da ake sha.
Za a ji magoya cewa bayan Peter Obi sun zargi Nasir El-Rufai da hana shi gudanar da taro. Peter Obi Support Network ta na zargin Gwamnan da hana ta dakin taro.
A wasu lokutan akan samu gwamna da ke kan madafun iko ya gaza zarce kan kujerarsa zango na biyu duk da kokarin da suka yi amma tsagin adawa su samu nasara.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama daya daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kuje, inji rahoton jaridar Punch a yau Litinin.
Wani matashi dalibin Najeriya ya bayyana yadda ya bude gidan cin abinci saboda kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'in Najeriya sun tsunduma yajin aiki.
Makwabcin wanda ya ga abinda ya faru kuma ya yanke hukuncin nadar lamarin a wayarsa daga dakinsa, ya bayyana irin cin amanar da matar tayi wa mijin ta da wani.
Rabiu Musa Kwankwaso ya gabatar da Isaac Idahosa babban dakin taro na ICC da ke garin Abuja inda ya caccaki gwamnatin APC da Muhammadu Buhari da yake kan mulki.
Dirama ta balle a Kotun Musulinci a Kaduna yayin da wata mata ta kai ƙarar tsohon mijinta saboda ya ci amanarta ya auri babbar ƙawarta da kayayyakin aurenta.
Masu zafi
Samu kari