Latest
Kungiyar Kiristoci Najeriya, CAN, ta nesanta kanta daga kaddamar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC, Sanata Kashim Shettima, tana cewa
Wata budurwa ta auri mahaifin saurayinta mai shekaru 89 bayan da aka ce ta kama shi yana kulla alaka da wata ba ita ba don haka ta dauki wannan matakin akansa.
Wani Bincike game da harkar tsaro a Najeriya ya nuna kashi 75.6 na mutanen da aka kashe sakamakon hare-haren yan bindiga a watan Yuni a Arewacin Najeriya suke.
Rikicin jam'iyya mai mulkin jahar Kaduna ta tsinci kanta cikin sabon rikici yau Alhamis, yayin manyan masu faɗa aji na APC har su 15 suka fice daga inuwarta.
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Jihar Legas - Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Eedris Abdulkareem, ya tabbatar da wani asusu na GoFundMe da aka kirkira a madadinsa domin tara kudin da za.
Yan bindiga sun kashe yan sandan sintiri biyar da fararen hula uku a garin Gatikawa, karamar hukumar Kankara a Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa yan sanda
Sabbin hotunan Nana Hadiza Muhammadu Buhari a cikin iyalan ministan shari'ar Najeriya kuma antoni janar na tarayya, Abubakar Malami, SAN, sun kayatar da jama'a.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
Masu zafi
Samu kari