Latest
Wani 'dan achaban kasa Ghana wanda ya yadu a kafafen sada zumunta kan tsabar kazantarsa ya ba mutane mamaki. Ya kwashe shekaru uku babuu wanka kwata-kwata.
A ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2023 kasar Rasha ta fara kai hare-hare cikin Ukraine da nufin kwace kasar daga hannun Vlodomyr Zelensky, Shugaban kasar.
Bidiyon limamin babban masallacin Annabi, Sheikh Adel al-Kalbani yana kan babu din Harley Davidson sanye da kananan kaya ya janyo hankalin jama'a masu yawa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress (AAC), bai san komai ba game d
Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, shine shugaban tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar jihar Sokoto kuma babban malamin addinin mazauni jihar Sokoto..
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku ya bayyana cewa tuni ya tuntubi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, inda ya ce nan ba da jimawa ba.
Yan sandan Saudiyya sun kama wani dan kasar bayan zarginsa da hannu wajen shigo da wani dan jaridar Amurka da ba Musulmi ba zuwa cikin garin Makkah mai tsarki.
Kashim Shettima, abokin takarar Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023 ya ce su dena takaita tunaninsu kan addini yayin zaben shug
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abuhakar, ya ce ba ya tunanin jam'iyyar LP zata iya ba da mamaki a babban zaɓen 2023 kamar yadda wasu ke hasashe.
Masu zafi
Samu kari