Latest
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
Malam Bello Yabo, ya fito a sabon bidiyo yayi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari tatas kan yadda yayi watsi da fasinjojin jirgin kasa da ke hannun 'yan ta'adda.
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta'adda suka fitar na barazanar cewa za su tarwatsa Najeriya, tana cewa jami'an tsaro ba su 'gaza ba kuma
Rahotanni sun bayyana cewa a kalla jami'an jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) guda hudu ne suka mutu a jihar Neja sakamakon hatsarin mota. Shugaban NNPP
Gwamna Hope Uzodinma na jahar Imo ya ce ba zai ƙasa a guiwa ba wajen tankwara ko me ya zo gabansa har sai sun tabbatar da zaman lafiya a ya dawo daram a yankin.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya sha alwashin tabbatar da ingancin kayayyakin da Najeriya ke fitarwa har zuwa kasashen ketare...
Wani mai amfani da shafinsada zumunta ya fadi ra'ayinsa game da matan da suke kwanciya dirsham a gidan saurayi maimakon tashi da wuri su shagaltu da gida..
Masu zafi
Samu kari