Latest
Masu ruwa da tsaki na APC a Kaduna sun yi kira ga shugabancin jam’iyyar da ta tabbatar da ganin cewa magajin Gwamna Nasir El-Rufai ya kasance mai ilimi sosai.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja ranar Juma
Dan takarar gwamnan Jihar Kaduna, Muhammad Sani Abdullahi wanda aka fi sani da Dattijo ya kai ziyara ga Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli har fadar sa,
A ranar Juma'a, 25 ga watan Maris ne Mai shari'a Taiwo Taiwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja zai yanke hukunci kan karar Gwamna Ayade da PDP ta shigar.
Wani fasinja ya cika da mamaki bayan da wani abin da ya manta a cikin keken napep ya dawo hannunsa sanadiyyar direban keke napep mai kyawun zuciya da gaskiya.
Gwamna Bello Matawalle ta bakin Ibrahim Magaji Dosara ta bayyana wadanda suke taimakawa jihar Zamfara wajen shawo kan rikicin ‘yan bindiga da rashin tsaro.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun karbe dukka hanyoyin da ke sada mutum ga harabar majalisar dokokin jihar Cross River bayan tsige yan majalisar 20.
Wani magoyin bayan Ciyaman nakaramar hukjmar Gwagwalada dake Abuja, ya kwanta dama yayin da suke murnar sauya shekar Ubangidansu daga APC zuwa jam'iyyar PDP.
Legas - Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Legas domin yawun ganin ido da kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin tarayya da Dangote suka yi. Jirginsa ya dira
Masu zafi
Samu kari