Latest
Za a ji Fitaccen mawakin nan mai busa sarewa, Tee Mac Omatshola Iseli, ya gargadi mutanen Najeriya a kan zaben Bola Tinubu ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Yan sanda a kasar Ghana sun cika hannunsu da wata ‘yar Najeriya da ke karuwanci a yankin Ashanti kan zargin amfani da reza wajen yanke farjin wata takwararta.
Za a ji labari ‘Dan kwallon Duniya Neymar Jr. da Mahaifinsa da Shugabannin Barcelona za su fuskanci kuliya a game da sayen shi da aka yid aga Santos a 2013.
Ɗan sanda ya riga mu gidan gaskiya a yayin da wasu da ake zargin yan Boko Haram ne suka kai wa tawagar motocin shugaban karamar hukumar Nganzai a Jihar Borno, H
A ranar 30 ga watan Yun, Alena Wicker, yarinyar mai shekaru 13 ta sanar cewa ta samu gurbin karatu a Jami'ar Alabama da ke Birmingham Heersink domon karatun lik
A yau Alhamis, 28 ga watan Yuli, ake sa ran Babbar Kotun Kano zata kawo karshen shari'ar Kisan Hanifa Abubakar, zata yanke wa Abdulmalik Tanko hukuncin karshe.
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Jami’an tsaro sun fara farautar wani mutum da har yanzu ba a gano waye shi ba ya yi barazanar kashe duk wanda ya zabi Atiku Abubakar na PDP da Asiwaju Tinubu.
Wani bidiyo na wata kyakkyawar yarinya karama tana karrama wasu jami’an sojoji ya ya burge mutane har sun tofa albarkacin bakunansu a shafukan soshiyal midiya.
Masu zafi
Samu kari