Latest
Tunisiya - Wani ango ya rabu da amaryar sa ana tsakiyar bikin dauren aurensu bayan mahaifiyarsa ta dakatar da sha’anin saboda surukarta ba ta da kyan gani. Rah.
Abuja - Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta murkushe babura sama da 1,700 da gwamnatin ta kama, a daidai lokacin da ta haramta gudanar da ayyukan b.
Abuja - Tsohon Shugaban Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, Farfesa Chidi Odinkalu, ya bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin malalaci da.
Za a ji Muhammadu Buhari ya kira taron tsaro a fadar Shugaban kasa. Taron ya biyo bayan barazanar da ‘Yan Majalisar Dattawa suke yi na tunbuke Shugaban kasar.
’Yan uwa tagwaye masu kama daya 'yan kasar Kenya Alex da Alan sun daga tutar Kenya a kasar Amurka, sun faranta ran mutane da yawa a gida kasar su ta Kenya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta ce an kashe wani jami’in banki, biyo bayan wani hari da aka kai kan wata motar kudi a jihar da ke Kudu maso gabashin kasar.
Wata budurwa cike da alfahari ta bayyana rawar da iya girkinta ya taka wurin sauya saurayin ta daga siriri zuwa lukuci a hotuna da bidiyo saboda dadin girkinta.
Gwamnonin jam'iyyar PDP da ke biyaya ga gwamnan Rivers, Nyesom Wike, sun bada wasu sharruda ga dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar, kafin su mara masa baya
Wani takaitaccen bidiyo wanda People's Daily suka wallafa a shafinsu na Facebook ya nuna lokacin da wani katon biri yayi wanka da kanshi kuma yake cin duniya.
Masu zafi
Samu kari