Latest
Nyesom Wike ya zauna da Gwamnonin PDP, ya sa sharadi kafin ya goyi bayan Atiku Abubakar. Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni sun halarci wannan taro a jiya.
Jihar Anambara - Wani jigon jam’iyyar APC a jihar Anambra, Kodilichukwu Okelekwe, ya dora alhakin talauci da jahilci a matsayin dalilin da ya sa sayen kuri’u a.
A ranar Lahadi da ta gabata ne aka yi liyafar cin abincin dare ta kammala bidiri da shagalin auren diyar, Kashim Shettima, Fatima Shettima da ango Sadiq Bunu.
Suleiman Othman Hunkuyi ya yi alkawarin zai maido Sarakunan da aka cire. Nasir El-Rufai ya cirewa Hakimai 313 da Masu unguwanni 4, 453 rawani a Yunin 2017.
Rikicin da ake yi a jam’iyyar APC a kan tikitin Musulmi da Musulmi da aka yi a zaben 2023 ya jawo ana wasan tonon silili a kan BOla Tinubu da maganar zaben 2023
A ranar Lahadi, 31 ga watan Yuli 2022 ne aka yi kasaitacciya kuma gagarumar liyafar cin abincin dare ta kammala shagalin auren Shehu Yaradua da Yacine Sheriff.
Za a ji Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta san da yiwuwar ‘Yan ta’adda su aukawa jihar Legas. Dakarun ‘Yan Sanda sun farga da yunkurin kai hare-haren ta’addanci.
An cafke wasu mutane 4 da suka ba ‘Yan ta’adda sirrin Jami’an tsaro wajen fasa gidan yarin Kuje. Yanzu haka wadanda aka cafke su na hannun hukuma domin bincike.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Chief Olusegun Obasanjo a gidansa d ake Abeokuta, sun gana da juna cikin sirri.
Masu zafi
Samu kari