Latest
Lai Mohammed ya caccaki ‘yan adawa, ya ce PDP ta fito ta na sukar APC kamar yaro ya yi fitsarin kwance ne, ya rika yi wa mai wanke masa kayan amalalansa dariya.
APC ta samu kan ta a cikin hargitsi bayan zaben shugabannin da aka shirya. Abdullahi Adamu da Abubakar Kyari su na rike da mukamai a majalisa kafin a zabe su.
Anyim Pius Anyim yana cikin wadanda suke takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa, ya ce ya wajaba a 2023 a fito da ‘dan takara daga kudu, idan ana neman nasara.
Bola Tinubu ya taya Sanata Abdullahi Adamu murnar zama sabon Shugaban APC na kasa. Tinubu ya fitar da jawabi na musamman bayan an yi zaben shugabanni a APC.
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda ta IPOB/ESN a Osumoghu, dake jihar Anambra.
Kasar Rwanda ta hana amfani da amsa-kuwwa wajen kiran Sallah a Kigali, babbar birnin kasar, saboda kokarin da take yi na ganin ta rage yawan hayaniyar muhalli.
Tsohon gwamnan jigar Ondo da ya sauka ya koma jam'iyyar PDP ya bayyana dalilansana ske haɗewa da tsohuwar jam'iyyarsa wato PDP, yace Najeriya na bukatar ceto.
Hukumar soji a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, ta bayyana cewa yan bindiga basu isa su kai farmaki filin jirgin sama na Kaduna ba saboda akwai isasshen tsaro.
Jihar Kaduna - Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin yan ta'adda ne sun tada Bam kan layin dogon jirgin kasan Abuja-Kaduna dauke da daruruwan fasinjojii.
Masu zafi
Samu kari