Latest
Hukumar Sojin Najeriya ta sallami daya daga cikin jami'anta, Ibrahim Abdullahi, daga aikin aikin Soja bisa laifin sata, Jaridar SaharaReporters ta ruwaito.
Suleiman Mohammed, Lauyan Dakataccen mataimakin kwamishanan yan sanda DCP Abba Kyari ya karyata maganar cewa wanda yake karewa a kotu na wata gungun makasa.
Idan baku manta ba, ASUU dai ta shiga yajin aikin ne tun ranar 14 ga watan Fabrairun bana, inda ta kora dalibai gidan iyayensu tare da maida su 'yan zaman banza
Iyalan mai tattaunawa da yan ta'adda don ceto mutane, Tukur Mamu sun yi martani kan kayan sojoji da aka gano a gidansa suna mai cewa na dansa ne, jami'in sojan
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na Jihar Ribas ya karbi bakuncin Sarkin Musulmi, Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar a yau Juma'a 9 ga wata.
Kafin sanarwar rasuwarta, mutane a fadin duniya sun shiga yanayin damuwa bayan da fadar Buckingham ta sanar cewa likitoci na duba Sarauniya Elizabeth ta II a Sc
Sarauniya Elizabeth II ta rasu a jiya Alhamis 8 ga watan Satumban 2022. Ta shekara 96 kafin Allah ya karbi ranta a gidanta dake Scotland a fadar Burtaniya.
Duk da cewa Rasha na mutunta ta saboda hikimarta shugaba Putin ba zai halarci bikin ba, kamar yadda Peskov ya bayyanawa manema labarai, jaridar Punch ta ruwaito
Wani mai amfani da Facebook, Momodu Bameyi, ya yi alhinin rashin abokinsa, wani lackara, wanda ya rasu a cikin motarsa. Bameyi ya bayyana cewa marigayin lakcara
Masu zafi
Samu kari