Latest
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun rufe babban titin Gusau zuwa Dansadau a karamar hukumar Maru. Tun farko sun kai hari kauyen Maigoge, ‘yan sa kai suka sheke 15.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 80 a duniya, tsohon shugaban kasan Najeriya ya aike mas ada wani muhimmin sako da ya kamata ku sani.
'Yan sanda sun kame wasu tsagerun masu garkuwa da mutane, sun kuma kwato wasu manyan makamai. 'Yan sanda sun yaba wa mutane kan hada gwiwa da 'yan sandan jihar.
Rundunar sojin kasa karkashin Operation Hadin Kai kasan jagorancin Christopher Musa, ya sanar ‘yan ta’adda suna horar da ‘ya’yansu don cigaba da ta’addanci.
Jam'iyya mai kayan marmari wato NNPP ta amshi dubunnan magoya bayan PDP a jihar Gombe. Ɗan takarar gwamna a jam'iyyar shine ya tarbe su zuwa jam'iyyar ta su
Da safiyar Asabar ɗin nan da muke ciki, wasu tsagerun 'yan bindiga sun cinna wuta a babbar Kotun jihar Imo da ke Orlu, sun 'kone muhimman takardu da fayil.
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu yayin da filin biki ya koma filin daga sakamakon fada da ya kaure a tsakanin uwargida da ta je bikin, ango da dangin amarya.
Wani mutum dan Najeriya ya shiga cikin damuwa bayan matar da zai aura ta yi watsi da shi a yayin da ake daf da daura musu aure a bainar jama'a inda ta fara kuka
Mai kudin duniya, Elon Musk, a wata wallafa da ya yi a Twitter a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, ya bayyana cewa ya kusa mutuwa. Ya ce bai ki shiga wuta ba.
Masu zafi
Samu kari