Latest
A shafinsa na Twitter, aka ji Ronaldo wanda ya ci zamaninsa yana ganin Lionel Messi ya yi kwallon da ya fi karfin wani ya yi adawa da shi a gasar kofin Duniyan
Miyagun ‘yan ta’adda a Daren Lahadi sun kai farmaki wasu yankunan karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna inda suka halaka rayuka 28 a Malagum 1 da Sokwongo.
shugaban kamfanin Twitter ya nemi da mabiya masu amfani da shafin da su zaba masa shin ya ci gaba da zama a matsayinta ko kuma y hakura ya sauka daga matsayinsa
Rabiu Kwankwaso ya bayyana jam'iyyar APC mai mulki da PDP mai adawa a matsayin matattun jam'iyyun siyasa da babu abun kirkin da za su tsinanawa yan Najeriya.
Taohon shugaban kungiyar baristoci ta Nigeria NBA, yace hukumar yaki da ta'annati da dukiyar ƙasa bata da hurumin doka na bincikar jihohi suke kashe kudinsu
Wani rahoto ya nuna yadda wasu bata gari ke ƙokarin yada jabun kudi, bayan da CBN ƙasar nan ya shigo ko ya fitar da sabbin kudi bayan canja musu fasalinsu.
Wani mutum yayi hasashen rana da kwanan wata shekaru bakwai da suka gabata inda yace Lionel Messi zai kafa babban tarihi a duniyar kwallon kafa kuma ya faru.
Fitattun 'yan siyasar Najeriya sun rasu a shekarar 2022, ana saura shekara daya a yi zaben shugaban kasa. Sun taka rawar gani a baki daya siyasar Najeriya.
Chris Choir matashi ne mai shekaru 30 a duniya dake dab da zuwa kwalejin likitancin hakora amma ya fasa. Ya fara bada hayar dakuna kuma kasuwancin na kai masa.
Masu zafi
Samu kari