Latest
Jam'iyyar PDP ta samu karuwa da a kalla mambobin 92,000 a Jihar Katsina da suka sauya sheka daga APC da wasu jam'iyyun. An tarbe su ne yayin kamfen din Atiku.
Wata Kotun majirtire a jihar Ondo tace ta kama Danladi mai gadi a Apex Group of School, Akure da aikata laifin sata a makarantae ,ta tura shi gidan gyaran hali.
'Yan Najeriya na yawan amfani da sabbin hanyoyin zamani wajen kashe kudi sabanin yadda a abaya ake amfani da kudin banki na takarda jingim a hannun jama'a.
Daga karshe dai an cire fuskar sarauniyar Ingila a jikin kudaden kasar Ingila, kuma an sanya na sabon sarki Charles, za a fara kashe sabbin kudaden kasar kusa.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya faɗa wa ɗan takarar shugaɓan kasa a inuwar PDP cewa zai uya cika burinsa na zama shugaban kasa a Najeriya.
Gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Bello Muhammad Matawalle, ya aike da sakon jaje gami da ta’aziyyarsa ga iyalan wadanda suka mutu sakamakon luguden Jiragen NAF.
Da ya saurari kalaman Atiku Abubakar, Sarkin Katsina, Dr. Abdulmumin Kabir Usman ya bayyana cewa akwai alamun samun nasara ga 'dan takaran na PDP a zaben badi.
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin na Boko Haram ne sun kutsa wasu yankunan Jibwiwi dake karamar hukumar Hawul inda suka kone gidaje, kayan abinci da dabbobi.
Wani mutum da ke aikin tura sako ya bingire da bacci a kan babur dinsa bayan ya faka a gefen hanya kuma bidiyon da ke nuna yadda yake sharar barcinsa ya yadu.
Masu zafi
Samu kari