Latest
A taron wani aure, anga wani ango ya mari matarsa a gaban wani malamin majami'a a cikin maja'mi'ar. Abinda ya farun na marin, wani wanda ya halarci daurin auren
Kamfanin BUA ta yiwa al'ummar jihar Sokoto tagomashi inda ya ba da tallafin kujeru da teburan karatu guda 1,000 da ya kai miliyan 32 ga makarantu a fadin jihar.
Yar tsohon shugaban kasa na mulkin sojan Najeriya, Gumsu Sani Abacha ta ce cancanta ne ba maula tasa gwamna Umahi ya saka sunan mahaifinta a filin wasanni ba.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya umarci jami'an tsaro su hanzarta sakin yaron da ake zargin ya ci mutuncinsa a kafar sada zumunta, yace haka shugabanci.
Karo na biyu a jere, shugaban babban bankin Najeriya wato CBN, Godwin Emefiele ya ki bayyana a gaban majalisar wakilai a ranar Talata, 20 ga watan Disamba.
Wani bako a wurin biki ya baiwa jama'a mamaki bayan ya kai wa amarya da ango gudumawar itace a ranar aurensu. Sun dinga dariya inda suka dauka hoto tare dashi.
'Yan cryppto a Najeriya sun girgiza bayan ganin kudaden da suka shiga asusunsu a jiya. Jama'a da dama sun bayyana halin da suka shuga bayan ganin kudaden nan.
A wani babban taro da aka shirya wa malaman makarantun gwamnati da na al'umma a jihar Katsina, sun ce sun hangi haske a bangaren ilimi a jikin Dikko Radda.
wani bidiyo ne da wani ya wallafa a shafinsa na Facebook yake nuna yadda wasu suke cin abinci wanda suka noma da hannunsu kuma aka sarrafa shu daga doya rogo
Masu zafi
Samu kari