Latest
Rabaren Matthew Hassan Kukah, babban limamin cocin Katolika, ya bayyana cewa matsanancin halin da Buhari zai bar mu a ciki ya zarce wanda ya samu Najeriya.
Hajiya Naja'atu Mohammed ta ma'aikatar PSC ta bayyana cewa adadin kudin da ma'aiakatan gwamnati suka sace karkashin mulkin nan na da yawan bala'in da kowa zai.
Primate Elijah Ayodele ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai habbaka tattalin arzikin Najeriya idan ya lashe zaben 2023.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP na iya rasa jihar Kano a babban zaben 2023, saboda rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar adawar.
Gwamnan babban bankin CBN na Najeriya ya bada adadin kudin da ya kashe wajen buga sabbin takardun kudin Naira da kuma lalata tsaffi cikin shekara guda kadai.
Wasu bayanai da suka fito daga ingantattun majiyoyi sun nuna cewa har yanzun babu tabbacin wanda tsagin G5-PDP zasu marawa baya a zaben shugaban kasan 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta rasa wani babban jigonta da 'ya'yanta 20,000 a jihar Plateau inda suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Kakakin rundunar yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige, ya bayyana cewa jami'ansu sun kama wani kasurgumin dan fashi inda suka kwato bindigogin AK47 guda hudu
Yaro dan wasan barkwanci, Enorese Victor, wanda aka fi sani da Kiriku, ya zama zakaran gwajin dafi cikin masu wasan barkwanci a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Masu zafi
Samu kari