Latest
Bidiyon wani namijinbakanike ya bayyana a shafin Instagram yana dauka injin mota mai nauyin daruruwan kilo kuma ya dagata shi kadai ba tare da taimakon wani ba.
Akalla manyan kamfanoni da suka shahara guda goma sha biyu sun tattara inasu-inasu sun bar Najeriya bayan kwashe shekaru da dama suna gudanar da ayyuka a kasar.
Kotun Koli a Najeriya ta zabi ranar 13 ga watan Janairu domin kawo karshen rigima kan tikitin takarar gwamnan jihar Jigawa a inuwar jam'iyar APC mai mulki.
Gwamnatin kasar Birtaniya ta rufe kamfanin Next International mallakar tsohon gwamnan Anambra kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta damke wani matashi mai Shekaru 17 tare da wani matashi da suke dirkawa mata ciki a makyankyasar jarirai da aka bankado.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ziyarci fitaccen gwamnan PDP a daidai lokacin da suka gaza sasanta banbancinsu da Atiku Abubakar.
Wasu yan bindiga ne sun halaka Mal. Ibrahim Abdullahi, ciyaman na kungiyar Fityanul Islam a kauyen Unguwar Awo dake kusa da Maraban Jos a hanyar Kaduna zuwa Abj
Wata hazikar budurwa yar Najeriya ta je soshiyal midiya don nuna wa mutane yadda ta yi fentin gidanta da kanta bayan ta yi hade-haden da ya dace da dakinta.
‘Dan kasar Chinan nan da ke zargi da kisan budurwarsa, Ummulkusum Buhari (Ummita), Frank Geng Quanrong, ya shaida wa kotu ya kashe wa marigayiyar kimanin N60m.
Masu zafi
Samu kari