Latest
A wani jawabi, Jam’iyyar APC tayi magana kan abin da ya faru da Shugaban kasa a Kano, ta ce ba kowa suka kai wa Muhammadu Buhari hari a Kano ba illa ‘Yan PDP
Abdullahi Abbas wanda ya saba cewa ko da tsiya-tsiya sai APC ta ci zabe ya shiga uku. Alkali ya bada umarni ayi gaggawar cafke Shugaban jam’iyyar APC na Kano.
Za a ji yadda Godwin Emefele ya ce ba zai yi aiki da duk wanda yayi aiki da Sunusi Lamido ba, sai ya kawo surukinsa ya bashi minting and printing ba a ka'ida ba
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria's Peoples Party, NNPP, ta ce dan takararta Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai gana da Atiku ba
Mista Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya yi martani kan hukuncin kotun koli kan kalubalantar takararsa
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa na APC ne zai kawo sauyi mai ma'ana a shekarar nan idan aka zabe shi ya gaji Buhari. ga dalili.
Gwamnan PDP, Nyesom Wike ya sake jawo cece-kuce yayin da ya hana Atiku filin wasa domin gudanar da taron gangamin PDP da aka tsara yi a jihar a watan nann.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya shawarci bankin CBN, kada ya tsawaita wa'adin karbar tsaffin naira.
Wasu tsagerun 'yan daba da ake kyautata zaton na jam'iyyar PDP sun tsare dan takarar gwamnan APC a jihar Ribas, Tonye Cole, a matsayin garkuwa a garin Opoɓo.
Masu zafi
Samu kari