Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana yadda ta tanadi komai na zaben bana, musamman a jihar Gombe da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, yankin Atiku.
Gamayyar kungiyoyin wayar da kan jama'a tayi kira ga dan takarar shugaban kasa na jamiyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya janye wa dan takarar NNPP, Rabiu Kwankwaso
Wani matashin Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya bayyana irin kudin da ya tara don kawai ya siya waya kirar iPhone ta zamani a kasar.
Kungiyar manajojin bankuna a Najeriya ta karyata labarin da ke yawo cewa akwai shirin dakiƙe hada-hadar kudi ta kowace hanya a bankuna yayin babban zaben 2023.
Sufeta janar na yansandan Najeriya, IGP Usman Baba ya bada umurnin takaita zirga-zirgan ababen hawa a tituna da ruwa da sauran nau'ika a ranar Asabar don zabe.
Gwamnonin G5 sun gamu da zolaya da shagube daga tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani kan yadda suka samu rabuwar kai a gabanin zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Wani mummunan gobara ya faru a kasuwan katako na garin Umoukpa, Awka, Anambra. Shugaban hukumar kashe gobara na jihar Anambra ya tabbatar da afkuwar lamarin.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumarsa na sane ta bari tsarin sauya naira ke tafiya babu ƙame.
Kotun koli a Najeriya ya bukaci a yi gyara a kudin tsarin mulkin kasar nan saboda wasu dalilai da ka iya zama barazana ga yadda ake tafiyar da lamura a kasar.
Masu zafi
Samu kari