Latest
Dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a jihar Adamawa, Dr Umar Mustapha Muqaddas ya fita daga jam'iyyarsa ya koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutum shida ne 'yan sanda suka kame yayin da rikici ya barke a jihar Kano yayin da ake kamfen dan takarar NNPP.
Za a fahimci takarar Shugaban Kasa za tayi zafi tsakanin APC, PDP, LP da NNPP a 2023. Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso za su kara da Peter Obi.
Shugaban darikar Tijjaniya ya bayyana dan takarar da zai zaba a zaban 2023 mai zuwa. Ya bayyana hakan ne ga mabiyansa yayin wani taro da aka gudanar a Bauchi.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake wa lakabin ba'a sansu ba sun farmaki ayarin dan takarar gwamnan jihar Enugu a inuwar APC, Uche Nnaji, Nwakibie, ya sha da kyar.
Jirgin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso Zai Sauka Tasha Yau A Kano.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta saki adadin yawan masu da za su kaɗa ƙuri'a zaɓen Najeriya. INEC ta fitar da adadin ne ana saura kwana biyu a fara zaɓe.
Rikici da ya kaure tsakanin magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress da na New Nigeria Peoples Party ya sa yan sanda soke duk gangamin kamfen a jihar.
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta ce ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Aliyu Yahaya wanda ake zargin dillalin makamai ne kuma na hannun daman Damina.
Masu zafi
Samu kari