Latest
Wasu 'yan daba sun kone motoci tare da farmakar mutanen da suke yawon kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso a jihar ta Kano a Arewa.
Jam’iyyun siyasa da suka hada da ZLP, NRM, APP, APM da sauransu sun ayyana goyon bayansu ga Tinubu a wani taro da aka yi a yau Alhamis, 23 ga watan Fabrairu.
Wata ƴar Najeriya mai karatu a ƙasar waje tayi wani abin mamaki da ya ɗauki hankulan mutane a yanar gizo. Budurwar ta kwashi guzurin kayan abinci zuwa waje.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, motocin da suka dauko kayan aikin zabe a jihar Kuros Rbas sun lalace yayin da za su kai kaya wani yankin jihar da ke Kudu.
Abubakar Malami, Antoni Janar kuma ministan shari'a ya ce gwamnatin tarayya ba ta saba umurnin kotun koli ba kan batun wa'adin dena amfani da tsaffin naira.
Wasu miyagun mahara sun kashe direban mota yayin da suka bude wa ayarin dan takarar majalisar tarayya a inuwar jam'iyyar PDP a jihar Enugu, Oforchukwu Egbo.
Shugaban jam'iyyar, APC, na kasa, Abdullahi Adamu ya karyata cewa akwai wasu masu yin zagon kasa a fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari da ake kira 'cabal'.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda 'yan ta'adda suka kutsa tare da sace matar basaraken jihar Imo da kuma kone wasu gidajen shugabannin APC da LP ajihar.
Muna Bawa Yan Najeriya Hakuri Abisa Zaben da Muka saka Sukayi Na APC, Mun fita Daga Tafiyar, Zuwa PDP ta Atiku Abubakar Da Okowa - CewarKungiyar Magoya Baya
Masu zafi
Samu kari