Latest
Dakarun SOjin Najeriya sun cika hannu da wani mutumi dauke da makudan sabbi da tsaffin kudi zai kaiwa wani dan siyasa jihar Gombe daga Bauchi don sayen kuri'u.
Mataimakin shugaban kasa ya isa garinsu da nufin ya kada kuri’a a zaben yau. Farfesan ya canza akwatin zabensa ne daga Legas zuwa garin Ikenne a shekarar 2022.
Jam'iyyu 65 sun ce mutum daya ne a cikin ‘yan takaran 2023 ya cancanta. Za a ji cewa wannan mutum guda kuwa shi ne Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC.
Ana awanni zaben shugaban kasa na Najeriya, sojoji sun kama wani dauke da tsabar takardun naira da suka kai naira miliyan 2 a cikin mota zai kai wa dan siyasa.
Tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar Labour Party, yana cikin waɗanda ake wa hasashen samun nasara a zaben ranar Asabar mai zuwa.
Lauyoyin Abba Kyari ba su yi nasara wajen nema masa beli a babban kotun daukaka kara ba. Alkalan sun gamsu da hukuncin Kotun tarayya da ta ce a rike 'dan sandan
An shiga rudani a jihar Ondo yayin da aka nemi tambarin jam'iyyar Labour ta su Peter Obi aka rasa yayin da ya saura awanni kadan a yi zabe a kasar nan; Asabar.
Ɗan takarar sanatan jam'iyyar APC a jihar Neja, ya samu wani gagarumin tagomashi, ƴan takarar sanata takwas, sun janye masa takara. Sun bayyana dalilan su.
Primate Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya yi hasashen cewa Atiku Abubakar, na jam’iyyar PDP ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari.
Masu zafi
Samu kari