Latest
Hukumar INEC ta bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress (APC) Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a Kogi.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da ɗage tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. INEC ta ɗage tattara sakamakon, sai zuwa nan da anjima.
Gamayyar Jam'iyyun Siyasa na PDP, LP, ADC Sun Buƙaci Shugaban Hukamar INEC mai Zaman Kanta Da yayi Murabus Tare Da Kira A Sake Sake Sabon Zaɓen Shugaban Kasa
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya lallasa manyan abokan karawarsa a zaben Sokoto da Jihar Kebbi.
A Wani Salo na Jin Kai Gwamnan Jihar Borno Baba Gana Ummara Zulum yace Za'a Soma Sake Gina Ƙonanniyar Kasuwar Maiduguri Ta Monday Market A Satin Nan - Zulum
Wata kyakkyawar sojan Najeriya ta koka kan rashin samun saurayin da tayi har yanzu duk kuwa da kyawunta. Tace samari tsoronta suke ji saboda aikin da take yi.
Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.
Bayan kwashe sa'o'i a layi ana ka'da kuri'u, an kammala zabe a wasu runfunan zabe a fadin tarayya kuma tuni an kammala kirga kuma har sakamako sun fara fitowa.
Charles Adias, jami'in da ke tattara sakamakon zabe na jihar Rivers ya dakatar da aikinsa sakamakon barazana da yace ana yi wa rayuwarsa kan zargin magudin zabe
Masu zafi
Samu kari