Latest
Yayin da ake ci gaba da sanar da sakamakon kananan hukumomi a jihar Ribas duk yanayin ɗar-dar da ake ciki, Wike ya tabbatar da kalamansa na yi wa PDP zagon kasa
Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tafiya kotu don tabbatar da an dakatar da PDP da LP daga dakatar da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da ake yi a yanzun nan.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi samu kuri'u mafiya rinjaye, ya lallasa abokan hamayyarsa a jihar Taraba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a ranar Asabar a jihar Borno da ke Aewacin kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ribas da yawan kuri’u 231,584.
Kungiyoyin kasashen waje sun ce Hukumar INEC ba tayi kokarin da aka sa rai a zaben 2023 ba. Wadannan kungiyoyi sun ce INEC ta jawo alamar tambaya a zaben bana.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana a jihar Delta ya nuna yadda Peter Obi ya nuna wa Atiku da Okowa Allah da girma yake, ya lallasa su a jihar Delta.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya lashe zsɓen shugaban ƙasa a jihar Ebonyi. Ya lallasa Tinubu da Atiku da tazara mai nisa.
Bankunan Najeriya sun aikewa kwastomominsu da sabon sako game da yadda ake fama da karancin kudi da kuma yadda za a samu mafita ga yadda za ake shan wahala.
Masu zafi
Samu kari