Latest
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Oyo wanda ya wakilci mazabar Ido, Tirimisiyu Okunola, ya rasu a ranar Lahadi, 5 ga watan Maris bayan yayi fama da ciwon siga.
Kwana 5 da 'yan awanni kafin fafata zaben gwamna a jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya, APC mai mulki ta samu karin goyon bayan daga mambobi 5000.
Wani matashi an Najeriya ya yi amfani da keken dinki wajen yi wa yagaggiyar N100 kwaskwarima. Wani bidiyo da ya yadu ya hasko shi yana dinke kudin kamar zani.
Rundunar yan sandan Bauchi ta ce jami'anta tare da taimakon yan banga sun samu nasarar dakile harin garkuwa da wasu mahara suka kai Rafin Gora, yankin Ningi.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Osun ta karyata rade-radin cewa gwamnan jihar Ademola Adeleke na shirin komawa All Progressives Congress (APC).
Rahotannin da muka samu daga kauyen Maigari, ƙaramar hukumar Rimin Gado a jihar Kano sun nuna cewa wasu maharan sun harbe magajin gari har lahira da daddare.
Gamayyar wasu kungiyoyin magoya bayan zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a kudu maso yammacin Najeriya sun ayhana goyon baya ga tazarcen Makinde.
Wasu yan bindiga da yawansu sun farmaki hedkwatar karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara, inda suka kashe wani shugaban yan sanda, DPO da wasu jami’ai biyu.
Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa akalla mayakan Boko Haram 1,250 suka miƙa wuya ga rundunar sojin Najeriya cikin kwanaki Bakwai 7.
Masu zafi
Samu kari