Latest
APC ta fadi zaben 2023 a Legas, Kaduna, Nasarawa, Yobe, Gombe, Katsina, Filato, Imo, Kuros Riba Ebonyi, a rahoton nan za a ji meya kawo haka a zaben na bana.
Tun kafin a rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu, kungiyoyi sun fara kamun kafa don samun mukamai a gwamnatin zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu.
Ibikunle Amosun ya fadawa magoya bayansa su zabi Jam’iyyar African Democratic Congress. Sanata Amosun yana kashewa APC kasuwa, yana yi wa Jam’iyyar adawa kamfe.
Wani matashi daga jihar Katsina ya fara tattaki akan keke, daga Katsina zuwa jihar Legas domin taya zaɓaɓen shugaban ƙasa, Tinubu, murnar cin zaɓen da yayi.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta gargaɗi shugabannin ta da mambobin ta kan yin haɗaka da wasu jam'iyyun domin lashe zaɓen gwamnoni da dake tafe.
Tun da hukumar INEC ta amsa cewa an samu matsaloli, Atiku Abubakar ya ce Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka. Mai taimakawa ‘dan takaran ya fitar da jawabi a jiya.
Jagororin adawa ba su gamsu da sakamakon zaben 2023 ba. An aika goron gayyatar zanga-zanga zuwa Gwamnonin Delta, Sokoto, A/Ibom Bayelsa, Edo, Adamawa, da Bauchi
Har mun fahimci wadanda suka sake lashe zaben Majalisa sun fara yi wa sababbin Sanatoci kamfe. Godswill Akpabio da Uzor Kalu su na neman kujerar Shugaban Kasa
Yan bindiga sun kai hari wani babban kanti mallakar yan uwan matar dan kwallo, Lionel Messi, inda suka bude wuta a kofar kantin sannan suka bar sakon barazana.
Masu zafi
Samu kari