Latest
Wani matashi ya nuna halin wayau da hikima ga wata budurwa da ta hana shi lambar wayar ta. Matashin ya lallaɓo ya biyo mata ta bayan gida inda sai gashi ya samu
Murtala Kimba ya ce na-kusa da Atiku Abubakar suka kai Jam’iyyar PDP suka baro ta. ‘Dan siyasar ya ce Aminu Tambuwal suka yi sanadiyyar tashin Rabiu Kwankwaso
Rundunar yan sanda a Legas ta maka wani mai gidan haya a kotu kan tuhumarsa da kai sunayen wasu yan haya 2 a gidansa matsafa inda aka yi barazanar za a halakasu
Yanzu muke samun labarin yadda gobara ta yi kaca-kaca da kayan miliyoyin kudi a wata kasuwar kayan ababen hawa da ke jihar Legas a Kudu masu Yammacin kasa.
Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci gwamnonin PDP, G5 da su janye daga yi masa ba’a don ya fadi zaben shugaban kasa cewa ai su ma sun sha kaye a zabensu na sanata.
Hukumar NDLEA ta bayyana irin kamun da ta yiwa wasu 'yan kwaya a babban birnin tarayya Abuja cikin shekara guda, ta kuma bayyana kayayyakin da da ta kwato.
Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya zanna da manyan lauyoyi guda 19 da ya zaba su kwato masa hakkinsa.
Shugaban ECOWAS ya ce za su bada lambar yabo na musamman ga Mai girma Muhammadu Buhari. Umaro Sissoco Embalo ya sanar da haka a wajen taron UN a kasar Qatar.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta bayyana gaskiyar zance kan batun haɗewar ta da jam'iyyar PDP a jihar Kaduna. Jam'iyyar ta bayyana cewa ba zata taɓa haɗewa da PDP
Masu zafi
Samu kari