Latest
Kotun koli da ake wa lakabi da daga ke sai Allah ya isa ya raba gardama kan sahihin ɗan takarar gwamnan jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom a zaben ranar Asabar.
Jamiyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai kayan marmari ta karyata rahoton dake cewa dan takarar shugaban kasarta, Rabiu Kwankwaso ya taya Bola Tinubu murna
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da belin da kotu ta baiwa shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar kan batun zaben ranar Asabar mai zuwa a wasu jihohin kasar.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya ya zolayi gwamnonin jam'iyyar PDP, na G5 kan cewa sun gaza taimakon su kansu balantana Atiku Abubakar.
Yayin da ake ganin abubuwa sun fara daidaita kuma sauki ya taho bayan bankuna sun fara baiwa kwastomimi tsoffin naira, yan kasuwa sun ce ba zasu karba ɓa .
Jam'iyyar Labour ta su Peter Obi ta hada kai da dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar domin tabbatar da an lallasa APC a zaben gwamna da ke tafe a mako.
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Jigawa ta ce ta gano wani mutum a sume a gefen titi da kebur a wuyarsa wanda daga bisani aka gano an masa fashin N97,000 a tasi.
Gabannin zaben gwamna da yan majalisar jiha na ranar 11 ga watan Maris, Gbemi Saraki, karamar ministar ma’adinai ta karyata batun sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Masu zafi
Samu kari